Hanyoyin da ake samun kudi Online da wayar hannunku
Wasu daga cikin hanyoyin da suke kawo kudi Online yanxu a qalla
50k-100k duk sati sune kamar haka:
π: Affiliate marketing
π:CPA marketing
π: Forex trading
π:Shi affiliate marketing ananufin ka
tallata kayan wani kana samu commission Ka dai daga ciki shine digital products kamar online course zaka tallata course din wani kana samun kudi misali daga cikin ainahinsa shine ka dauki course da ake koyar da crypto Ka sayar wa wani misali idan kudin sa 10k ne idan ka sayarwa wani kana da commission na 5k idan kasiyarwa mutum goma kanada 50k to ta haka ne ake samun kudi a affiliate marketing kuma ana samun kudi sosai idan kabi yacca a ka koyama......
π:Shi kuma CPA marketing: shine zakayi yar jejeniya da wasu companys kasashen waje ne zaka kawo musu customer suyi complete din wani Abu misali: sunyi sabon application ne sai suce kanunawa mutane duk mutum daya idan yadan na link din zasu baka 3dollars Shi in dollar suke biya kuma yafi kowanne sauki idan kayi abin da akace ma.....
π:sai Forex trading: Shi kuma canjin kudi ake daga wann kudin kasa zuwa wata kasa nasan kuntabajin ana canjin ne kuma nasan kuna da labarin Yadda masu canji suke samun kudi to shine aka mai dashi digital products akeyinsa a waya yanxu ana samun kudi dashi shima sosai .....
wnn sune bayanansu a takaice
Kafin kafara wnn online business kana bukatar aima register
Dan Karin bayani zan aje walink Dina idan kanaso aima register saikaimin magana
Comments
Post a Comment