Posts

Hanyoyin da ake samun kudi Online da wayar hannunku

  Wasu daga cikin hanyoyin da suke kawo kudi Online yanxu a qalla  50k-100k duk sati sune kamar haka: 📌: Affiliate marketing  📌:CPA marketing  📌: Forex trading  📌:Shi affiliate marketing ananufin ka  tallata kayan wani kana samu commission Ka dai daga ciki shine digital products kamar online course zaka tallata course din wani kana samun kudi misali daga cikin ainahinsa shine ka dauki course da ake koyar da crypto Ka sayar wa wani misali idan kudin sa 10k ne idan ka sayarwa wani kana da commission na 5k idan kasiyarwa mutum goma kanada 50k to ta haka ne ake samun kudi a affiliate marketing kuma ana samun kudi sosai idan kabi yacca a ka koyama...... 📌:Shi kuma CPA marketing: shine zakayi yar jejeniya da wasu companys kasashen waje ne zaka kawo musu customer suyi complete din wani Abu misali: sunyi sabon application ne sai suce kanunawa mutane duk mutum daya idan yadan na link din zasu baka 3dollars Shi in dollar suke biya kuma yafi kowanne sauki idan ka...